iqna

IQNA

kisan musulmi
Tehran (IQNA) cibiyar musulunci ta Azhar ta yi tir da Allawadai da kakakusar murya dangane da harin ta'addancin da aka kai wa musulmi a kasar Canada.
Lambar Labari: 3485996    Ranar Watsawa : 2021/06/09

Tehran (IQNA) Jagoran juyin juya halin musulunci a Iran Ayatullah Sayyeed Ali Khamenei ya bukaci gwamnatin kasar Indiya ta kawo karshen kisan kiyashin da ake yi wa Musulman kasar.
Lambar Labari: 3484587    Ranar Watsawa : 2020/03/05

Tehran- (IQNA) kwamitin malaman addinin muslunci a  kasar Yemen ya yi tir da Allawadai da kisan musulmi a kasar India.
Lambar Labari: 3484585    Ranar Watsawa : 2020/03/04

Bangaren kasa da kasa, kungiyar kasashen musulmi ta yi kira da a kawo karshen kisan musulmi a kasar Sri Lanka ba tare da wani bata lokaci ba.
Lambar Labari: 3482463    Ranar Watsawa : 2018/03/08

Bangaren kasa da kasa, mataimakin babban sakataren majalisar dinkin duniya kan ayyukan jin kai ya karyata rahoton da gwamnatin Myanmar ta bayar kan zarginta da ake yi da kisan musulmi n kasar.
Lambar Labari: 3481209    Ranar Watsawa : 2017/02/07